Ina jin daɗin taimakawa iyayena." Bah ya fara wasa kamar akasarin yaran Afirka ba tare da takalmi ba, inda daga baya ya koma kulob ɗin AIK Freetong mai buga gasa mai daraja ta uku daga ƙungiyar ...