Cikin jawabin Zelensky, ya yi godiya da jinjina ga dukkanin ɓangarorin da ya ce da taimakonsu Ukraine ta ci gaba da tsaywa da ƙafafunta, musamman al’ummar ƙasar da ya miƙa musu godiya ta ...